Hukumar Kwastam
Hukumar kwastam ta kasa,NCS, reshen jihar Katsina,ta damke wani mai suna Saifullahi Lawal da sunki 230 na hodar Iblis a garin Shargalle kan titin Daura a jihar.
Jami'an hukumar kwastam ta kasa, NCS, sun fada wani kauye da ake kira Fagbohun da ke karamar hukumar Yewa ta jihar Ogun inda suka gigita kauyen baki dayansa.
Hukumar Kwastam ta Kano / Jigawa a ranar Alhamis ta ce ta cafke wani Sabo Suleiman da ke dauke da kudaden kasashen waje da aka boye a cikin kunzugun jariri.
Jami'an kwastam sun yi nasarar kame wata motar kamfanin Dangote makare da buhunan haramtacciyar shinkafa 'yar kasar waje. Tuni aka kame buhuna 600 a motar.
Hukumar hana fasa kwauri ta kasa wacce aka fi sani da Kwastam ta sanar da kama alburusai da wasu haramtattun kaya da kudinsu ya kama Naira miliyan dari uku da
Jami'an hukumar kwastam na kasar sun yi nasarar cafke wata babbar mota dankare da muggan makamai da suka hada da bindigogi kirar gida da harsasai a jihar Kebbi.
Sai dai, kakakin rundunar hukumar kwastam na kwamanda ta I, Hameed Oloyede, ya shaidawa Daily Trust cewa an kaiwa jami'an NCS harin kwanton bauna bayan sun kwac
A cewar Attah, Comptroller Hafiz Kalla zai tashi daga FATS ya koma Kebbi yayin da Comptroller Bello Jibo zai bar shiyyar Bauchi/Gombe ya koma iyakar Najeriya da
Kwanturola na hukumar kwastam da ke yankin Apapa ta jihar Lagas, Abba-Kura ya tabbatar da cewar jami'ansa su goma sun kamu da cutar korona amma dai sun warke.
Hukumar Kwastam
Samu kari