Hukumar Kwastam na Najeriya
Shugaban hukumar kwastam na ƙasa, Hameed Ali, ya bayyana shirin hukumarsa na fara horad da takwarorin su na nahiyar Africa kan yaki da ta'addanci a bakin boda.
Hukumar kwastan ta ƙasa (NCS), ƙarƙashin jagorancin, Hameed Ali, ta samar da kuɗin shiga kimanin naira biliyan N799bn a karon farko tunda aka kafa hukumar.
Jami'an hukumar kwastam sun samu nasarar cafke haramtattun ƙwayoyin turamol katan 1,387 da ka so shigiwa dasu ta tashar jirgin ruwa dake Onne jihar Rivers.
A wani musayar wuta da aks yi tsakanin jami'an hukumar kwastan da wadu yan fasa kwauria garin Iseyin, yayi sanadiyyar mutuwar mutane shida da babu ruwansu.
Tsageru sun sace wani babban jami'in kwastam a kan hanyarsa ta zuwa aiki, sun kuma bukaci a biya su kudaden da suka kai N100m a matsayin fansa kafin su sako shi
Hukumar kula da shige da ficen kaya, NCS, sun kai samame wata kasuwa a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, inda suka yi awon gaba da buhunan shinkafa ranar Asabar.
Albashir Hamisu, kwanturolla na Hukumar hana faskwabri na kasa, Kwastam ta Zone B ya koka kan yadda mazauna kauyukan da ke kan iyakoki ke yi wa masu smogul leke
Hukumar dake kula da shige da ficen kaya a najeriya tayi ram da kayayyaki da kiyasin kuɗinsu yakai kimanin 79 miliyan daga watan fabrairu zuwa maris a Katsina
Aliyu Mohammed, shugaban sashi na 4r rundunar sintirin hadin guiwa a iyakokin kasar nan ta kwastam a arewa maso yamma, ya ce ya taba baiwa 'yan bindiga buhu 7.
Hukumar Kwastam na Najeriya
Samu kari