Hadi Sirika
Tsohon shugaban kwamitin harkokin sufurin jiragen sama na majalisar wakilai ta ƙasa, Nnolim Nnaji ya caccaki tsohon ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika.
Dan majalisar wakilan da ya fara kiran shirin jirgin gwamnatin Najeriya na Nigeria Air ya nemi cin hanci a wurin minista Hadi Sirika na wani kaso mai tsoka.
Wata kungiyar rajin kare hakkin 'yan Arewa, CNF, ta bukaci EFCC ta kama tsohon ministan sufurin jiragen sama a lokacin Buhari, Hadi Sirika. Kungiyar dai na.
Haruna Garus Gololo wanda yana cikin manyan jam’iyyar APC a Bauchi ya ce akwai bukatar EFCC ta binciki jami’an gwamnatin da suka yi aiki da Muhammadu Buhari
Shugaban Nigeria Air ya fadawa ‘Yan Majalisar Tarayya gaskiyar inda aka dauko hayar jirgi. Jirgin da aka gani ba na gwamnati ba ne, haya da aka yi daga waje.
Ma’aikatar ayyuka na musamman ta fitar da sunayen 'yan siyasa da tsofaffi da Gwamnoni masu-ci da za a ba shaidar girma da Sarakuna da ba su taba samun lambar ba
Da kamar wahala jirgin Nigeria Air da aka shigo da shi a kurarren lokaci ya fara tashi. Ana bukatar a bi wasu matakai kafin jirgin ya fara tashi da fasinjoji
Mun kawo jerin Ministocin da aka fi damawa da su a mulkin Muhammadu Buhari. Irinsu Rotimi Amaechi da Ogbonnaya Onu sun ajiye aikinsu a 2022 domin yin takara.
Kamfanin wutar lantarki a Najeriya na NDPHCL ya samu sabon Darekta. Ana cigaba da nadin mukamai duk da a farkon mako mai zuwa za a nada sabon shugaban kasa
Hadi Sirika
Samu kari