Masu Garkuwa Da Mutane
Wasu ‘yan bindiga sun bindige sabon zababben Kansilan gudunmar Gozaki da ke karamar hukumar Kafur na jihar Katsina a karkashin jam’iyyar APC, Alhaji Nasiru.
A kalla mutane biyar ne cikin baki da suke dawowa daga bikin daurin aure na gargajiya a Anambra a daren ranar Litinin ne suka fada hannun yan bindiga. DSP Tooch
Rahotanni sun bayyana cewa wani mai neman takarar majalisar dokokin jihar Enugu a zabe mai zuwa Mista Akaolisa Ogbe ya tsallake rijiya da baya a wani yunkurin.
Yan ta’adda sun kashe uku daga cikin mutane 26 da aka sace daga kauyen Ungwan Bulus sannan sun yi barazanar kashe sauran da suka rage idan ba a biya fansa ba.
Iyalan Yahaya Hassan Musa, dan kasuwa mai shekaru 39, sun shiga zaman makoki bayan an gano gawarsa a wani daji awanni bayan wadanda suka sace shi sun karbi Nair
An taa kura a ranar Litinin a yankin Idi-Ori da ke Abeoukuta a karamar hukumar Abeokuta ta arewa a jihar Ogun yayin da wani mutum ya gane wanda ya sace shi.
Masu garkuwa da mutane sun yi awon gaba da wata matashiyar budurwa mai suna, Tina Moses, a ranar Juma'a ana gobe zaa daura mata aure da angonta a jihar Kaduna.
Bayan shafe kwanaki 18 a tsare, sarkingarin Bukpe da ke karamar hukumar Kwali a Abuja, Alhaji Hassan Shamidozhi, ya sami 'yanci. An biya fansa kafin sakinsa.
Wadanda suka sace Hassan Shamidozhi, basaraken Bukpe na karamar hukumar Kwali a babban birnin tarayya Abuja, sun ba iyalansa wa’adin sa’o’i 24 su biya fansarsa.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari