Masu Garkuwa Da Mutane
An Likita a asibiti a jihar Kwara da laifin kashe marasa lafiya. Idan Likitan ya kashe marasa lafiya ta hanyar allura, ya kan dauke motocinsu domin ya saida.
Wani mutum ya kashe kan shi saboda rashin albashi, yanzu kimanin mutane 703, 000 ake rasa a fadin Duniya a irin wannan yanayi, kullum ana rasa mutum kusan 2000.
Shugaban hukumar ICPC, Bolaji Owasanoye ya koka a kan yadda jami’an tsaro ke barna, wani hafsun soja wanda ya saci N4bn daga gidan sojoji, ya yi gidaje a Abuja.
Miyagun ‘Yan bindiga sun dauke Basarake, ana zargin sun yi garkuwa da shi a Owerri. Abin ya faru ne a gaban wani ofishin Mai martaban a unguwar Tetlow a jiya.
A tsakar daren yau wasu ma’aikatan tsaro fiye da 500 suka dura gida da ofishin Malam Tukur Mamu a Kaduna, suka shiga laluben ko ina. Ana kwance sai aka ji su.
Shahararren marubucin nan na Kaduna, Tukur Mamu, wanda ya jagoranci sulhu don ceto wasu fasinjojin jirgin Abuja-Kaduna ya yi sanadiyar kubutar da mutum 23.
Yan bindiga a kan babura sun sake basarake a karamar hukumar Wase ta Jihar Plateau, Mai Martaba Dauda Mohammed Suleiman. Mazauna garin sun ce an sace basaraken
Yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun toshe hanyar Birnin-Gwari zuwa Funtua, a karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, sun kashe mutum 2.
Wata matashiyar budurwa ta bayar da labarin yadda wani abokinta da ke tashe kudi da fake da sana'ar shinkafa wajen tara kazamin kudi, garkuwa da mutane yake yi.
Masu Garkuwa Da Mutane
Samu kari