Labaran Soyayya
Wani uba a yankin Arewacin Najeriya ya yi watsi da al'ada inda ya kama koyarwar addini ta hanyar raka diyarsa da ta yi aure zuwa dakin mijinta da kansa.
Wani bidiyo da ya yadu a soshiyal midiya ya nuno wata baturiya tana furta soyayyarta ga Najriya da ‘yan Najeriya. Ta fadi hakan ne bayan wani ya furta mata so.
Wani ‘dan Najeriya da mayarwa dangin ango da sadakin diyarsa saboda al’adarsu ta Yarbawa. An gano dalilinsa na yin hakan kuma dangin angon sun yi martani.
Wasu ma’aurata sun koka yayin da bakin da suka gayyata suka ki hallara. Ma’auratan sun kasha fiye da naira miliyan 43 kuma suna sa ran samun baki 88.
Wani bidiyo mai ban dariya da ke yawo a soshiyal midiya ya nuno lokacin da wani ‘dan Najeriya ya gano cewa matarsa na yi masa karya game da kudin awon ciki.
Wani matashi ya rabu da budurwasa saboda furucin da ta yi cewa ba za iya wanke masa kayansa ba idan suka yi aure saboda mahaifiyarta bata wankewa kayan mahaifinta.
Wani bidiyo da ya yadu ya nuno lokacin da wani malamin jami’ar Abia ya durkusa kan gwiwarsa don neman auren wata dalibarsa a aji a ranar masoya ta duniya.
An dade da sanin watan Fabrairu a matsayin watan soyayya kamar yadda ake bikin ranar masoya a duk shekara a ranar 14 ga wannan wata, amma akwai inda ba sa yi.
An shiga jimami da takaici bayana tata sabuwar amarya a jihar Neja ta dauki matakin hallaka mijinta har lahira duk kuwa da kaunar da ke tsakaninsu.
Labaran Soyayya
Samu kari