Labaran Soyayya
Budurwa Rebecca ta kasance mai tsantsaini tare da kiyaye cewa ba zata taba kwanciya da namijin da bata aura ba. Tace wannan yasa samarin shahoo ke gudunta.
Wata budurwa ta fusata da yadda wata kawarta ta dauki wata babbar kyauta ta ba saurayinta. Wannan lamari ya ba da mamaki, jama'a da dama a kafar sada zumunta.
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TikTok ya ja hankalin mutanen ganin yadda wani mai siyar da Ice Crem ya dankara da gudu ya bi wata budurwa da ta gayyace shi
Duk lalacewar alaƙar soyayya a zamanin yanzu akan samu ta gaskiya kamar dai yadda anan wata budurwa tace mutu ka raba tsakaninta da saurayinta da ya haukace.
Dan Najeriya ya shiga tasku bayan ya gano cewa budurwarsa da suka dauki shekaru 3 suna soyayya yaudararsa ta yi sannan ta auri wani daban bayan ta ci masa kudi.
Wata matashiya wacce suka shafe shekaru 9 suna soyayya da sahibinta ta biya sadakin aurenta da kanta a madadinsa. Angon ya amince kuma yanzu sun yi aurensu.
Wata kyakkyawar yar Najeriya ta haddasa cece kuce yayin da ta ɗauki bidiyon yadda ya faɗa wa wani ɗan Acaba tana kaunarsa. Nan take kunya ta kama shi ya amsa.
Wata matar aure ta fitar da bidiyon kwalisa da kyakyawar surar da ta mallaka kafin tayi aure. Ta fitar da na sukurkucewar da tayi bayan tayi aure da haihuwa.
Wata budurwa ta gurfana tare da durkusawa a gaban ‘dan uwanta a yayin da ake bikin yayesu daga jami’a. Ta kawata ‘dan uwanta da rigar kammala karatun nata.
Labaran Soyayya
Samu kari