Labaran Soyayya
Promise mai shekara 22 a duniya da masoyiyarsa mai shekara 42 sun ɗauki hankula sosai a soshiyal midiya. Masoyan biyu sun bayyana yadda suka haɗu.
Wata tsohuwa 'yar shekara 95 da ba ta taba yin aure ba ta bayyana yadda mahaifinta ya hana ta yin aure saboda bambancin akida na Kiristanci a jihar Imo.
Wani magidanci ya fusata bayan ya dawo gida ya yi arba da wani garjejen ƙato kwance a gidansa. Ƙaton ya nemi ya yi masa rai ƴan uwansa na buƙatarsa.
Hukumar yaki da cin zarafin mutane ta jihar Lagas ta ce an samu rahotanni 340 na mata da ke lakadawa mazajensu duka a jihar cikin shekara daya da ta gabata.
Wata mata mai suna Maryam Zakari da aka fi sani Asabe ta kwarawa dan cikinta ruwan zafi kan zargin neman mata a Calabar da ke cikin jihar Kuros Riba.
Jami'an 'yan sanda sun damƙe wani matashin magidanci ɗan shekara 21 a adunuya bisa zargin kashe matarsa mai shekaru 21 kan saɓanin da ya gitta a tsakaninsu.
Wata budurwa ta shanya saurayinta a rana yayin da ta je karbo lambar wani attajiri da ke cikin mota, a cikin wani bidiyo an gano yadda saurayin ke hada zufa.
Wani matashi ya auri kyakkyawar budurwar da ya kamu da sonta lokacin farko da suka fara haɗuwa shekara huɗu da suka gabata. Hotunan bikinsu sun ƙayatar sosai.
Wani dan Najeriya ya garzaya dandalin TikTok don shawartan mazajen da ke tafiya turai suna barin matayensu a gida. Bidiyon ya haddasa cece-kuce daga jama’a.
Labaran Soyayya
Samu kari