Kwara
Kwamitin rikon kwarya na majalisar wakilai kan ilimi a ranar Talata ya ja kunne gwamnonin kasar nan da su fifita ilimi ko kuma su shirya fuskantar kalubale.
Jaridar Thisday ta ruwaito cewa mambobin na jam’iyyar APC wadanda aka ce ba su gaza 5,000 ba sun saki jam'iyyar su Buhari kuma mai mulki a jihar zuwa ta adawa.
Yan sanda a Jihar Kwara sun kama wani Hassan Ibrahim kan kashe mahaifinsa dan shekara 90, Sabi Ibrahim, don karbe katinsa na ATM na cire kudi a banki. Kakakin
Tsohon jakaden Najeriya a kasar Saudi Arabia, Alhaji Abdulkadir Imam, ya kwanta dama. Ya rasu a garin Ilorin na jihar Kwara yana da yake da shekaru 90 a duniya.
Tsakanin Mayun 2011 da 2019, Abdulfatah Ahmed ne ya rike kujerar gwamna a jihar Kwara. Naira biliyan 11.9 ake zargin sun bace daga asusun jihar Kwara a lokacin.
An tsinta gawar Malete Tobiloba Daniel tare da wata da ake zargin budurwarsa ce mai suna Arewa Abayomi duk daliban jami'ar jihar Kwara a dakin kwanan Daniel.
Malamin jami'ar jihar Kwara da ake kira KWASU, Malete, Idris Oladimeji Yahyah, ya rasa rayuwarsa a haɗarin mota awanni bayan kammala tsaron jarabawa ran Alhamis
Jami'an yan sanda sama da dubu ɗaya sun gudanar da zanga-zangar nuna fushin su kan rike musu hakkokin su na wata-wata da gwamnatin Kwara ta yi tsawon watanni.
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce ta ceto mutum hudu daga cikin mutane shida da aka sace a babbar hanyar Obbo-Ile da Osi a jihar Kwara da ke Najeriya.
Kwara
Samu kari