Kwara
Rundunar yan sandan Najeriya ta kori Richard Gele, Sufetan dan sanda da aka kama a bidiyo yana 'halasta' kwatar kudi daga hannun mutane a ranar 25 ga watan Yuli
Mr Adegbenga Dada, Injiniya wanda kuma yarima ne daga Eruku a karamar hukumar Ekiti na Jihar Kogi, ya ce matarsa na neman ya biya kudi kafin ta yarda su yi kwan
Kwamandan yankin Alapa a jihar Kwara kuma mataimakin kwamishinan yan sandan jihar, ACP Abolade Oladigbolu, ya rasu a wani haɗarin mota da ya ritsa da shi ranar
An zabi tsohon shugaban kungiyar kiristocin Najeriya, CAN, a Jihar Kwara, Rabaran Joshua Olakunle, a matsayin dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar Social
A jihar Kwara, Kayode Ogunlowo wanda yana cikin Hadimai kuma na-kusa da Lai Mohammed, bai tare da APC, zai yi doya da manja ne a zabe mai zuwa da za ayi 2023.
Mutane takwas da wani adadin shanu da ba a fayyace bane suka mutu bayan wani trela da ke tahowa daga arewacin Najeriya ya kutsa cikin wani mota da ake tsaye.
Tsohon ɗan takarar gwamnan karƙashin SDP da kuma ɗan uwan tsohon gwamna kuma hadimin gwamna, sun sauya sheka zuwa jam'iyyar NNPP mai kayan marmari a Kwara.
Majalisar Dattawar Najeriya ta ce an gano mabuyar yan ta'adda a kananan hukumomi uku a jihohin Kwara da Niger, rahoton Channels Television.Wannan na cikin batu
An dakile wani babban hatsarin jirgin sama a lokacin da wani jirgin sama na Overland Airways ya yi saukar gaggawa a filin jirgin saman Murtala Muhammad da ke Le
Kwara
Samu kari