Kwankwasiyya
Sabon shugaban APC, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa kofar su a bude take ga 'yan jam'iyyun adawa kamar Rabiu Musa Kwankwaso da sauransu su dawo APC.
Bello Galadanci da aka fi sani da Dan Bello ya yi magana kan tafiyar Kwankwasiyya da Rabiu Musa Kwankwaso ke jagoranta. 'Yan kwankwasiyya sun yi martani.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da 'yan majalisar jam'iyyar NNPP a Abuja kwanaki kadan bayan haduwa da shugaba Bola Tinubu a fadar shugaban kasa.
Jigo a jam'iyyar NNPP, Alhaji Aminu Ringim ya bayyana jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso a matsayin dan siyasar da zai maye gurbin Buhari.
Ziyayar da madugun Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya kai fadar shugaban kasa ta fara tayar da kura kan siyasar Najeriya da nasarar Tinubu a zaben 2027.
Mataimakin shugaban kasa, Sanata Kashim Shettima ya koka kan matsalar rashi kula da daji a Najeriya a taron tattalin dazuka da Kwankwaso ya haarta a Villa.
Madugun Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwasoya gana da shugaba Bola Ahmed Tinubu a fadar shugaban kasa, Aso Villa sun tattauna batutuwan siyasa.
Kwankwaso ya halarci taron tattalin arzikin daji a fadar shugaban kasa, inda aka jaddada amfani da fasaha wajen bunƙasa fannin daji da habaka tattalin arziki.
Jam'iyyar NNPP ta fito ta yi magana bayan an yada wasu rahotanni masu cewa shugabanninta a kananan hukumomin jihar Katsina sun sauya sheka zuwa ADC.
Kwankwasiyya
Samu kari