Zaben jihohi
Rahoton da muke samu daga jihar Adamawa ya bayyana yadda kotun sauraran kararrakin zabe ta yanke hukunci kan karar da aka shigar game da makomai Adamawa.
A ranar 11 ga watan Nuwamba za a fafata tsakanin 'yan takarkari a jihar Kogi da su ka hada da Dino Melaye da Usman Ododo da Ajaka da Leke da sauransu.
Kotun Kolin Najeriya ta kori karar da Sanata Adeyemi ya kalubalanci nasarar Ododo a zaben fidda gwanin ɗan takarar APC a zaben gwamnan jihar Kogi.
Gwamnan jihar Kogi ya tabbatar da cewa miyagu ba su kai masa wani hari ba. Yahaya Bello yake cewa sojojin da ke tsare hanya ne su ka samu sabani da ‘yan sandansa.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya kuma samun nasara a Kotun ɗaukaka kara mako biyu bayan wacce ya samu kan PDP a gaban Kotun sauraron kararrakin zaben gwamna.
Mutane da dama ciki harda jami’in dan sanda sun jikkata yayin da magoya bayan jam’iyyar APC da SDP suka yi musayar wuta a karamar hukumar Idah ta jihar Kogi.
Wasu tsagerun 'yan bindiga da ake kyautata zaton yan daban siyasa ne sun farmaki ayarin ɗan takarar gwamnan jihar Kogi a inuwar jam'iyyar SDP, Yakubu Ajaka.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben Kogi ranar 11 ga watan Nuwamba, 2023, ya ce Gwamna Yahaya Bello na kokarin ta zarce.
Sanata Dino Melaye, ɗan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben jihar Kogi mai zuwa ya ce sau hudu ya tsallake rijiya da baya a harin kisan kai.
Zaben jihohi
Samu kari