Kiwon Lafiya
Shugabannin GAVI, kungiyar da ke bayar da tallafin rigakafi ka kasashe sun ce idan Amurka ta dakatar da tallafinsu, mutane miliyan 1.2 za su mutu a shekaru 5.
Shugaban hukumar NAHCON na kasa, Farfesa Abdullahi Saƙeh Pakistan ya bayyana cewa da yiwuwar da fuskanci zafin rana mai tsanani a lokacin aikin hajjin 2025.
Rahoton da muke samu ya tabbatar da cewa Allah ya karbi rayuwar Hajiya Safara’u Umar Radda, mahaifiyar Gwamna Dikko Radda, a ranar Lahadi 23 ga Maris, 2025.
Gwamnatin jihar Lagos ta yi jimamin mutuwar shugabar karamar hukumar Ayobo-Ipaja, Bolatito Shobowale, wacce ta rasu a yau Juma'a bayan doguwar jinya.
Gwamnatin Najeriya ta bayyana yadda ta yi amfani da diflomasiyya wajen kwashe jariran da ke da matsalar lafiya daga Gaza zuwa makotan kasashe kamar su UAE.
An samu bullar wata bakuwar cuta a jami'ar kimiyya da fasaha ta jihar Kebbi (KSUTA). Cutar wacce ba a gano kowace iri ba ce ta yi sanadiyyar rasuwar dalibai.
Majalisar wakilan Najeriya ta bayyana takaicin yadda Najeriya ta ki daukar matakan da za su sanya linzami a kan yadda matasan kasar ke kallon shafukan badala.
Bayan kusan watanni uku ba a ganinsa a tarukan gwamnatin jihar Taraba, an fito da bayanai a kan dalilin rashin shigar mataimakin gwamna cikin jama'a.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da aiki kai tsaye ga matasa 774 da suke aikin wucin gadi na shekara daya a cibiyoyin lafiya a fadin jihohin Najeriya.
Kiwon Lafiya
Samu kari