Kiwon Lafiya
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Dakta Abdu Mukhtar, kwadinetan cibiyar lafiya a ma'aikatar lafiya ta Tarayya wanda zai inganta harkar lafiya a kasar.
Gwamnatin jihar Jigawa ta ware naira miliyan 500 don gina bandakan bahaya a asibitoci da kasuwanni da kuma tashoshin mota don rage bahaya a fili.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya dauki nauyin jinyar yarinya Asmau Sani da ke fama da ciwon daji a asibitin Dala inda a ba da miliyan 1.5.
Wasu mutane biyu sun mutu yayin da wasu guda 10 su ka jikkata bayan wata katuwar bishiya ta fado kansu a jihar Kwara yayin da su ke jiran motar kasuwa.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya nada sabbin shugabanni guda biyu da za su ja ragamar ma’aikatar lafiya da walwalar jama’a ta tarayya.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma ya mika kyautar asibiti sukutum ga coci don samun kulawa na musamman da kuma tausaya wa marasa lafiya da kula da shi.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kai ziyarar bazata a ɗaya daga cikin manyan tsofaffin asibitocin da ke jihar, inda ya rabawa majinyata N20,000.
Gwamnatin Tarayya na duba yiyuwar dawo da sanya takunkumi don dakile yaduwar cutar mashako ta da addabi jihohi 19 a fadin kasar Najeriya baki daya.
Ma'aikatar harkokin yawon buɗe ido a Najeriya ta musanta rahoton da ke yawo cewa minista, Lola Ade-John, tana kwance a Asibiti ne bisa zargin ta ci guba.
Kiwon Lafiya
Samu kari