Labaran garkuwa da mutane
Jami'an tsaro na Amotekun, sun yi nasarar cafke wasu masu garkuwa da mutane 3 a jihar Ondo. Jami'an sun yi nasarar kama mutanen ne a yayin da suke ƙoƙarin.
Rundunar sojojin Najeriya sun kutsa mafakar ‘yan ta’adda a garin Dikwa. A sanadiyyar haka aka iya kubutar da Mary Nkeki wanda ta rabu da iyayenta a Chibok.
Tsagerun yan bindiga sun tare motar matasa 'yan bautar ƙasa a babban titin jihar Zamfara, sun kwashe su tare da direba zuwa cikin daji ranar Asabar da ta wuce.
Rundunar sojojin Nigeriya ta yi nasarar cafke surukin ƙasurgumin ɗan ta'addannan Dogo Gide a kasuwar Kagarko da ke jihar Kaduna ranar Alhamis ɗin da ta gabata.
A rahoton da muke samu, an ce wasu tsageru sun sace matar wani attajiri a jihar Bauchi da ke Arewa maso Gabashin Najeriya. An bayyana yadda lamarin ya faru.
Yanzu muke samun labarin yadda kazamin yaki ya barke tsakanin 'yan ta'addan Boko Haram da ISWAP a jihar Borno. An bayyana bayanai na yadda yakin ya barke farko.
Wani binciken jami’an tsaro na DSS ya gano ana neman a kai hari a jirgin kasan Abuja-Kaduna. ‘Yan bindiga ba su hakura ba, su na son kai hari na biyu daga 2022.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wani babban malami, Malam Abubakar Musawy Ibrahim tare da matarsa mai jego da ‘ya’yansa su biyu a Jihar Kaduna.
Gwamnan Katsina ya kai samame zuwa mafakar ‘Yan Iska da dare a jiyan nan. Gwamna Dikko Radda ya kira taron gaggawa da shugabannin jami’an tsaro kafin harin.
Labaran garkuwa da mutane
Samu kari