Keke Napep
Rikici ya kaure tsakanin direbobin tasi da na adaidaita sahu a jihar Ondo akan farashin daukan fasinja, yayin da masu tasi suke zargin daya bangare da sassauci.
Wani mutumi ya nuna baiwar da Allah ya masa inda ya maida Keke Napep din da yake sana'a da ita ta koma kamar jirgin sama mai saukar Angulu, mutane sun yi martan
An nemi hana masu Keke Napep amfani da manyan titunan Kano. Amma sai ga sanarwa cewa gwamnatin jihar Kano ta janye wannan hukunci sai nan gaba, meya jawo hakan?
A wani mataki na Gwamna Charles Soludo na sauya saita jihar Anambra kan turba ta cigaba, an haramta dukkan kungiyoyin masu adaidaita sahu (keke) da bas yin aiki
Tsohon shugaban kasar Najeriya Olusegun Obasanjo a murnar cikarsa shekaru 85 ya tuka babur din adaidaita sahu a titunan Abeokuta. Tsohon shugaban kasar ya cika
Wani dan Najeriya ya yaba wa wani direban Keke Napep inda ya bukaci mutane da su kasance masu shiga kekensa duk inda su ka gan shi. Mutumin, wanda injiniya ne y
Jihar Kano - Masu kekunan mai kafa uku wanda aka fi sani da 'a daidaita sahu' a jihar Kano sun janye daga yajin aikin da suka tsunduma tun ranar Litinin, 10 ga.
Jami'ar Yusuf Maitama Sule, Kano ta dage dukkan jarrabawar da a farko ta shirya yi karfe 8 zuwa 11 na safen ranakun Litinin da Talata 10 da 11 ga watan Janairun
Mahawara ta kaure a dandanlin sada zumunta kan wata budurwa da ta siya wa saurayin da ta ke shirin aure keke Napep yayin da dan uwanta yaa gararamba a gari babu
Keke Napep
Samu kari