Katsina
Wani matashi a Katsina ya tafka kuskuren da ya dauki hankalin jama'a wajen hada baki da yan bindiga wajen sa e mahaifiyarsa tare da neman kudin fansa.
Gwamnatin Katsina karkashin Malam Dikko Umaru Radda ta ware N20bn domin gudanar da aikin samar da tsaftataccen ruwan sha a faɗin kananan hukumomi.
Dakarun rundunar sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare ta sama kan maboyar 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun samu nasarar hallaka masu yawa daga ciki.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta samu nasarar dakile harin da 'yan bindiga suka kai a karamar hukumar Jibia. Sun ceto mutane 21 da aka tsare.
Gwamnatin Katsina karkashin gwamna Dikko Radda ta yaye askarawan yaƙi 500 karo na biyu. Hakan na zuwa ne bayan Lakurawa sun ɓulla a yankin Arewa ta Yamma
Gwamnan Katsina, Malam Dikko Umaru Radda ya sake ba da umarnin gyara ƙarin asibitoci bayan guda 102 da da ke aikin inganta su a faɗin kananan hukumomi.
Gwamnatin jihar Katsina ta kafa tashoshin mota domin rage radadin tsadar rayuwa da cire tallafin man fetur. An bude tashoshin mota a Mashi da Ingawa.
An nada yan tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari, Fatima matsayin Jakada a kungiyar akantoti ta kasa NAN. Fatima Buhari ya yi godiya bisa lamarin.
Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya kadu da mutuwar Laftanar-janar Taoreed Lagbaja inda ya ce tabbas an yi babban rashi a kasar Najeriya baki daya.
Katsina
Samu kari