Katsina
Shugaban kungiyar Patriot for the Advancement of Peace and Social Development (PAPSD), Dakta Sani Shinkafi, ya fadi hanyar shawo kan rashin tsaro a Arewa maso Yamma.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari kan manoma a karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina. 'Yan bindigan sun hallaka mutum hudu har lahira a yayin harin.
'Yan bindigan da suka sace mahaifiyar Dauda Adamu Kahutu wanda aka fi sani da Rarara sun bukaci a ba su N900m a matsayin kudin fansa kafin su sako ta.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta bayyana cewa jami'anta sun samu nasarar dakile harin da 'yan bindiga suka kai a Dutsinma. Sun ceto mutum 10 da aka sace.
Sarkin Katsina, mai martaba Abdulmumini Usman ya jagoranci dubban jama'a zuwa filin idi don yin sallar roƙon ruwa. An roki zaman lafiya da damina mai albarka.
'Yan bindiga sun kai hari gidan wani malamin jami’ar tarayya ta Dutsinma (FUDMA) da ke Katsina. An ce 'yan ta'addan sun kashe malamin, sun kuma tafi da yaransa biyu.
Tun bayan kai ziyara ga Muhammadu Buhari a gidansa da ke Daura a jihar Katsina ake zargin Atiku Abubakar da shirya manakisar kwace mulkin Bola Tinubu a 2027.
Yan ta'adda sun yiwa ayarin jami'an tsaro kwantan ɓauna a yankin ƙaramar hukumar Jibia a jihar Katsina, sun hallaka ƴan sanda biyar ranar Lahadi.
Rikicin sarauta da ake fama da shi a Kano ya kai wani mataki da ya samar da sarakuna biyu - Sarkin da aka tube amma ya ki amincewa da hakan, kuma batun na kotu.
Katsina
Samu kari