Karatun Ilimi
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Sakkwato ta bayyana shirin sanya kafar wando daya da wasu shugabannin makarantun sakandare guda shida.
Gwamnatin Kano ta bayyana farin cikinta kan yadda jihar ta zama ta daya a jerin jihohin da suka fi cin jarabawar NECO da aka saki ranar Laraba, 17 ga watan Satumba.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar kula da jarrabawa ta NECO ta saki sakamakon jarrabawar da dalibai su ka rubuta a ranar Laraba, 17 ga watan Satumba, 2025.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ICPC ta samu nasara a kotu bayan wasu jami'an gwamnatin Kano sun kai ta kotu domin hana ta gudanar da binciken tallafin karatu.
A labarin, za a ji yadda kungiyoyin ma'aikatan malaman manyan makarantu a Najeriya su ka ce ba za su zuba ido gwamnati ta watsar da lamarinsu ba.
Hukumar Kwalejin Fasaha ta Tarayya da ke Bauchi ta tabbatar da rasuwar dalibar ND II, Barira Adam a dakin kwanam dalibai mata bayan fama da jinya.
An tabbatar da mutuwar matar nan da ta bai wa ilimi gudummuwa a Najeriya kuma mai rike da sarautar Yeye Mofin ta Legas, Leila Fowler a jiya Lahadi, 7 ga Satumba.
Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da ba da tallafin kudi ga iyayen dalibai domin magance matsalar rashin sanya yara a makaranta.
Masarautar Kano ta bayyana farin cikinta bisa kammala karatun digiri na 3 da Mai Martaba Muhammadu Sanusi II ya yi a jami'ar Landan da ke Birtaniya.
Karatun Ilimi
Samu kari