Karatun Ilimi
Ibukunoluwa Areo ta kafa tarihin da wuya a goge shi a jami'ar Bowen, Iwo ta kammala digiri da sakamako mai daraja ta farko bayan kuma lambobin yabo da kyautuka.
Kaduna - Gwamnatin jihar Kaduna karkashin jagorancin Gwamna Nasir El-Rufa'i ta sanar da cewa za ta sallami Malaman makaranta 233 bisa gabatar da takardun boge.
Wani matashin dan jihar Kaduna ya ci jarrabawar WAEC, ya bukaci 'yan Najeriya su taimaka su hada masa kudi ya karanta likitanci a Najeriya ko a kasar waje.
Rahitannin da muke samu daga jami'ar gwamɓatin tarayya dake Kano (BUK) na nuna cewa a jiya da daddare wata dalibar ajin karshe ta mutu jim kaɗan bayan Magrib.
Wani malamin jami'a ya caza ka dalibansa yayin da ya basu tambayoyin jarrabawar da a cewarsa shi ma ba zai iya amsa su ba da kansa a matsayin Malamin jami'a.
Hukumar makarantar firamare ta jihar Kaduna ta tattauna da masu ruwa da tsaki a shirye-shiryen ta na mayar da almajirai 10,500 da aka dawo da su makaranta.
Injiniya Maryam Jibril ta sanar da Legit.ng irin gwagwarmayar da ta sha a yayin da ta ke cikin maza ta na karatu. Mahaifiyarta ta tsaya mata duk da maraicin ta.
Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya sake yaye dalibai 2,438 da suka kammala haddar Al-Qur'ani mai girma da kuma dalibai 226 suka sauke karatun amma basu haddace ba.
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta shirya kaddamar da shirin ta na ilimantar da ‘yan Najeriya miliyan 2 duk shekara don daga mu su darajar su wurin samar da ci gaban
Karatun Ilimi
Samu kari