Karatun Ilimi
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya sanya dokar ta baci a bangaren ilimi a kokarin ceto jihar daga durkushewa, ya kuma kwace lasisin makarantu masu zaman kansu.
Wani fusataccen matashi mai suna Lanre Olutimain ya kona dukkan satifiket din shi daga firamare har Jami'a bayan shafe shekaru 13 babu aiki a Najeriya.
Ana zargin cewa idan mutum ya je jami’ar Legas da kudinsa, zai iya sayen digiri, za a gayyaci Kwamishina da Shugabannin jami’ar Legas domin gano gaskiyar lamarin.
An bayyana yadda wasu dalibai 3 suka mutu yayin da walkiya ta haska a wata makarantar sakandare da ke jihar Anambra. An bayyana yadda ta kaya a garin.
A baya-bayan nan Gwamnatin Tarayya da na wasu jihohi sun mayar da kwalejojin fasaha da ilimi zuwa jami'o'i sai dai hakan bai yi wa tsohon shugaban ASUP dadi ba.
Hukumar EFCC ta kai samame dakunan kwanan dalban jami'ar Obafemi Awolowo da ke Ile-Ife a jihar Osun inda ta kame dalibai fiye da 70 a daren jiya Talata.
Wasu malamai sun yi ta dukan dalibi har sai da ya rasa ransa a wata makaranta a Zaria da ke jihar Kaduna, wasu masana sun ba da shawara kan ladabtar da dalibai.
Hon. Anamero Dekeri ya so ayi wa marasa hali afuwar biyan NECO, JAMB da UTME, ‘Yan majalisa sun hau kujerar na-ki da aka nemi a yafe kudin jarrabawa.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bayyana cewa zai yi amfani da bashin dala biliyan 3.5 don inganta rayuwar yara mata da makamashi da kuma wutar lantarki a kasar.
Karatun Ilimi
Samu kari