Jihar Jigawa
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana PDP a matsayin jam'iyyar da ta mutu murus. Ganduje ya ce Sule Lamido na hanyar shiga APC.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya ce nan gaba kadan shugaban APC na kasa, Abdullahi Ganduje zai koma PDP idan APC ta wargaje kafin zaben 2027.
Kwamishinan ayyuka na musamman a Jigawa, Auwalu Ɗanladi Sankara ya mauda gwamnati kuɗin da suka ragu a shirin ciyar da marasa galihu da aka yi a Ramadan.
Rundunar 'yan sandan Jigawa ta kama wani matashi a karamar hukumar Gwaram da ya kashe mahaifinsa bayan sassara wuyan shi, kafada da kirji da adda.
Gwamnatin tarayya ta karyata rahoton da ke cewa an kori Ministoci uku, tana cewa labarin karya ne kuma barazana ga 'yancin fadar albarkacin baki.
Wasu dandazon magoya bayan PDP da NNPP sun sauya sheƙa zuwa APC a Jigawa. Gwamna Namadi ya karɓe su tare da jaddada adalci da haɗin kai a jam’iyyar.
'Yan sanda sun kama wani ango da abokansa a jihar Jigawa bayan mutuwar wata amarya. Ana zargin sun tilasta amaryar ta yi huldar aure da angon har ta mutu.
Gwamna Umar Namadi Ɗanmodi ya karɓi mambobi 216 daga NNPP da PDP zuws APC, sun ce shugabancin gwamnan da ayyukan alherin da yake ne suka ja hankalinsu.
Masanin tsaro kuma mai fashin baki kan lamuran yau da kullum, Opialu Fabian ya bukaci ministan tsaro, Badaru Abubakar ya yi murabus daga mukaminsa.
Jihar Jigawa
Samu kari