Jarumar Fim
Jarumar Kannywood, wacce a yanzu ta ja baya ko ace ta fice, ta maida hankali kan kasuwanci, Sadiya Kabala, ta koka ka yadda mutane ke kokarin ganin bayansu.
Wata shahararriyar jarumar shirya fina-finai a masana'antar Nollywoo, Iyabo Oko, ta dawo ta cigaba da rayuwa awanni uku bayan diyarta ta sanar da mutuwarta.
Yan Najeriya sun waye gari cikin musayar yawun dake gudana tsakanin Regina Daniels matar Biloniya, Ned Nwoko, da mai kayan mata, Jaruma Empire. Zaku tuna cewa R
Open Arts ta shirya bikin bajakolin fasahohi da littatafan Hausawa da aka yi a Kaduna. Cikin wadanda suka ba taron armashi har da uwargidar jihar Kaduna da Ala.
Naira Marley ya bayyana a kotu a dalilin yi wa sharudan COVID-19 kunnen kashi. Mawakin ya amsa laifin sa na sabawa matakan da aka sa na yaki da annobar COVID-19
An sallami fitaccen tauraron fina-finan India, Amitabh Bachchan, daga asibiti bayan ya warke daga Covid-19. A watan jiya ne Mr Bachchan ya kamu da wannan cuta.
'Yar duma - dumar budurwa nan, Dorathy Bachor, da ke shirin fim din BBNaija ta ce iyayenta sun sanar da ita cewa kar ta sake ta koma gidansu idan an kammala nun
Bayan maigidanta, Abhishek da surukinta Amitabh Bachchan sun kamu da cutar korona shahararriyar jarumar Bollywood Aishwarya Rai Bachchan da 'yarta ma sun harbu.
Hukumar fim na kasa za ta kama wadanda su ka yi fim din ‘Yan Madigo. A cewar Pamela Adie, soyayya ce za a gani a fim din da ta shirya ba iskancin ‘yan madigo ba
Jarumar Fim
Samu kari