INEC
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta fitar da sabbin ka'idojin zabe inda ta ce kada tallafin kamfen ya haura N50m kuma ta hana ralli a makarantu, wuraren ibada.
INEC ta kawo sababbin dabarun zamani da za tayi amfani da su domin rage magudin zabe. Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Sanata Abdullahi Adamu yana tsoron hakan.
Wata babbar kotun tarayya dake zama a Abuja karkashin jagorancin Mai shari’a Inyang Ekwo ya umarci hukumar INEC da ta cigaba da yi wa ‘yan kasa katikan zabe.
Za a ji labari a dalilin rikicin zabe, wani jami’in ‘yan sanda ya fadi jihohin da sai an yi taka-tsan-tsan. Jihohin da aka ambata su ne Ribas da kuma Borno.
Kwamishinan Zabe na jihar Kano, Ambasada Zango Abdu, ya tabbatar da cewa za a yi zaben gaskiya da adalci a Kano inda yace mutum 5,927,656 ne suka yi rijista.
Rahoton da muke samu ya bayyana cewa, za a yi zama tsakanin INEC da wasu jiga-jigan siyasar kasar nan don sanin makama game da zaben 2023 mai zuwa nan da badi.
Hukumar zabe wato INEC, ta umurci al'umma su yi watsi da wani rahoto da ake ikirarin ta fitar na cewa tana binciken Bola Tinubu kan zargin safarar muggan kwaya.
Primate Ayodele ya aika sakon gargadi ga shugaban hukumar INEC inda ya bukace shi da kada ya yarda jam’iyyun siyasa su hana amfani da na’urar BVAS a zaben 2023.
Hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta reshen Katsina ta samu sabon kwamishinan zabe, Farfesa Yahaya Ibrahim Makarfi watanni uku bayan karewar wa'adin Zarewa.
INEC
Samu kari