INEC
Yahudawan Najeriya sun ce ba za su amince da yadda ake ci gaba da sanya ranakun Asabar a matsayin ranakun gudanar da zabukan Najeriya ba, sun bayyana dalili.
A ranar Asabar 18 ga watan Maris, 2023 za a gudanar da zaɓen gwamnoni a Najeriya, sai dai akwai jihohi 8 waɗanda ba za a a gudanar da zaɓen ba a cikim su..
Rufai Hanga ya ce INEC tayi kokarin ta ki karbarsa a matsayin ‘Dan takara. Duk da shugaban jam’iyya ya ce ba zai canza Ibrahim Shekarau, ya yi nasara a kotu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP ya janye wata kara da ya shigar kan hukumar zabe mai zaman kanta na neman bincika kayan aikin zaben shugaban kasa.
Malamin addini ya ce, ya kamata Buhari ya sallami shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC saboda sakamakon zaben shugaban kasa na wannan shekarar bana.
Jam'iyyar LP tayi barazanar cewa za ta umurci mambobinta da magoya baya su yi zanga-zangan lumana a dukkan ofisoshin hukumar zabe mai zaman kanta na kasa, INEC.
Hukumar ƙidaya ta ƙasa (NPC) ta nuna shakku kan yiwuwar ƙidaya a watan Maris kamar yadda aka tsara a baya. Hukumar NPC ta kawo dalilan ta na wannan shakku.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) zata ɗaukaka ƙara kan hukuncin kotu na yin amfani da katin zaɓe na wucin gadi a ranar zaɓe. Hukumar tace bata yarda.
Wata babbar kotun tarayya ta umurci hukumar zaɓe mai zaman kanta (INEC) da ta bari ayi amfani da katin zaɓe na wucin gadi, a ranar zaɓen gwamnoni dake tafe.
INEC
Samu kari