INEC
Yanzu muke samun labarin yadda jam'iyyar Labour ta yi nasarar samun kujerar majalisar wakilai ta tarayya a Najeriya. An bayyana sunan dan takarar da ua ci zabe.
Da alama Jam'iyyar Labor Party ta Peter Obi Bataji dadin sakamakon Zaben da Yake Fitowa ba, tayi Kira da Kakkausan Murya Da'a Hanzarta Soke Zaɓen Shugaban Ƙasa
Hukumar zabe mai zaman kanta INEC ta ce ta bude zauren da za ta zauna don karbar zaben 2023 na shugaban kasa a hukumance a cikin babban birnin tarayya Abuja.
Ina da Matukar Tabbacin Cewa Tinubu da Sauran Ƴan Takarkarun APC ne Zasuyi Nasara Tun a Zagayen Farko Ba Tare da Anje Zagaye na Biyu ba, Duba da Fitowar Jamaa
Yau ne! Ranar zaben shugaban kasar Najeriya ta zo kuma za'a fafata tsakanin yan takara da jam'iyyunsu guda 18. Manyan sun hada da Tinubu, Atiku, Kwankwaso, Obi.
Ana ta yaɗa labarai a soshiyal miduya cewa INEC ta tsawaita lokacin a zabe a wasu jihohi 16 amma labarin ba gaskiya bane, hukumar ta fito ta yi karin haske.
Hukumar zabe mai zaman kanta ta dage zabe a wasu rumfuna 141 a jihar Imo. An fadi lokacin da za a sake yin zaben na shugaban kasa da 'yan majalisun tarayya.
Tinubun jamiyyar APC ya Shaidawa Manema Labarai Daga mazar sa cewar Saboda Kwarin Gwuiwar Da Yake da Tasa Ko Dar Bayayi Yasan Shine Zai Lashe Zaɓen da akeyi
Yanzu muke samun labarin yadda wasu 'yan daba suka kai farmaki a wurin aikin zabe, inda suka sace na'urar aikin zabe ta BVAS a jihohin Katsina da kuma Delta.
INEC
Samu kari