INEC
A labarin nan, za a ji cewa hukumar ajiya da gyaran gidan hali ta jihar Kano ta yi magana a kan barin fursunoni su ci gaba da kada kuri'a a lokutan zabe a Najeriya.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da kwamitin da zai sa ido tarw da wayar da kan jama'a kan muhimmancin mallakar katin zabe, yana son a samu 10m.
Hukumar zabe watau INEC ta ayyana dan takarar APC, Kamilu Sa'idu a matsayin wanda ya lashe zaben mamba mai wakiltar Kaura Namoda ta Kudu a majalisar Zamfara.
Hukumar zabe ta kasa watau INEC ta ayyana dan takarar LP, Bright Emeke Ngene wanda ke zaman gidan yari a matsayin wanda ya lashe zabe dan majalisa a Enugu.
Bayan gudanar da zaben cike gurbi a wasu jihohin Najeriya a ranar Asabar 16 ga watan Agustan 2025 an fara maganar makudan kudi da alawus da za su samu.
Kungiyar masu sa ido kan harkokin zabe watau Yiaga Africa ta bayyana wuraren da aka gaza dabbaka dokokin INEC yadda ya kamata a zaben cike gurbin makon jiya.
A labarin nan, za a ji jagora a APC, Mustapha Salihu ya ce babu dalilin da zai sa ya sace akwatin zaɓe bayan jam'iyyarsa ke samun kuri'a mafi yawa a zaɓen Adamawa.
Hukumar zabe ta kasa, INEC ta fara rajistar masu kada kuri'a a jihohin Najeriya 36 da birnin tarayya Abuja. Peter Obi ya bukaci 'yan Najeriya su mallaki katin zabe.
Yayin da INEC ta ayyana dan takarar PDP matsayin wanda ya lashe zabe a Ibadan ta Arewa, ƙungiyoyin APC sun danganta faduwar jam'iyyar ga ministan wuta, Adelabu.
INEC
Samu kari