
Hamza Al Mustapha







Hamza Al-Mustapha, tsohon hadimin marigayi Janar Sani Abacha ya jadada kudirinsa na zama shugaban kasar Najeriya a shekarar 2023. Al-Mustapha, wanda shine dan t

Tsohon hadimin tsohon shugaban kasa a mulkin Soja, Manjo Hamza Al-Mustapha, ya lashe tikitin takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar AA a zaɓen 2023 da kuri'u 506.

Manjo Hamza Al-Mustapha ya zargi wasu mutane da ba su wuce 56 ba da hana kasar nan cigaba har yau. Nan gaba tsohon sojan zai fallasa sunayen wadannan mutane.

Majalisa ta aikawa Shugaban kwastam sammaci a jiya. Abin da ya sa ‘Yan Majalisar su ka bukaci ganin Hameed Ali mai ritaya shi ne karancin kananan ma’aikata.

Hamza Al-Mustapha ya yi fashin baki game da dukiyar da ake cewa Abacha ya sace, ya ce saboda kar Talaka ya sha wahala ya sa Abacha ya rika boye kudi a ketare.

Mun kawo maku abubuwan da ya kamata ka sani game da Manjo Hamza Al-Mustapha wanda ya shiga gidan yari, ya shafe shekara 15 bayan mutuwar Abacha a shekarar 1998.
Hamza Al Mustapha
Samu kari