Yahaya Bello
Makonni kadan bayan Kwamishinan Muhalli na Jihar Kogi, Adewale Omofaiye, ya tsallake rijiya da baya a hannun masu garkuwa, 'yan bindiga sun sace mahaifiyar shug
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya karbi bakuncin kungiyar mafarauta a Najeriya, waɗan da suka nuna masa goyon baya a kokarinsa na neman kujera lamba ɗaya.
Gwamnan jihar Kogi, Alhaji Yahaya Bello ya ce sama da kashi casa'in na matsalolin tsaron da kasar nan ke fuskanta su na da alaka da siyasa kuma sai da siyasa.
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce marasa godiyan Allah ne kadai ba su yi wa Shugaba Muhammadu Buhari godiya bisa irin sadaukarwar da ya ke yi wa Nigeria a b
Yayin da siyasar 2023 ke cigaba da kaɗawa a Najeriya, gwamnan jihar Kogi ya bayyan irin shirin da ya yi na ya gaji shugaban ƙasa Muhammadu Buhari a zaben 2023.
Gwamnan jihar Kogi, Yahaya Bello, ya gana da shugaban ƙungiyar dattawan arewa (NEF), Farfesa Ango Abdullahi, a Zariya kan kudirinsa na tsayawa takara a 2023.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ta ce tsarin karba-karba ba ya cikin kundin tsarin jam’iyya mai mulki ta APC.Gwamnan ya yi wannan furucin ne yayin wani taro.
Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi ya bayyana cewa yanzu jihar Kogi tana samar da man fetur. Ya fadi hakan ne a wata tattaunawa da manema labaran gidan gwamnati.
Gwamna Yahaya Adoza Bello na jihar Kogi ya dage cewa lallai bai kamata a yi amfani da shugabancin karba -karba wajen tantance shugaban kasar Najeriya a 2023 ba.
Yahaya Bello
Samu kari