Goodluck Jonathan
Kungiyar All Progressives Media Network (APCMP) ta shawarci Goodluck Jonathan kan ka da ya yi takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu a zaben shekarar 2027.
Ministan sufurin jiragen sama na gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, Festus Keyamo, ya hango matsala ga PDP kan zaben shugaban kasa na 2027.
Jam'iyyar APC ta fara zawarcin mutanen da za su yi takarar shugaban kasa. Wasu jiga-jigan jam'iyyar sun fara tuntubar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan.
Jam'iyyar APC reshen jihar Legas ta yi maganganu kan yiwuwar tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya yi takara da Shugaba Bola Tinubu a zaben 2027.
Dan uwan tsohon shugaban kasa, Azibaola Robert, ya karyata labarin da ake yadawa cewa Goodluck Jonathan ya yi fatali da batun fitowa takara a 2027.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya bayyana cewa PDP ta fara nazari kan yiwuwar bai wa Jonathan ko Peter tikitin takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Babban malamin addinin kirista a Ibadan, Oluwarotimi Adeyeyeya ce matukar tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan ya tsaya takara, to shi zai samu nasara a 2027.
Wata kungiya daga yankin Neja Delta mai suna SSRG, ta ja kunnen shugaban kasa Goodluck Jonathan kan kiran da wasu ke yi, na ya ya tsaya takarar shugaban kasa a 2027.
Bayan PDP ta tura tikitin takarar shugaban kasa zuwa Kudancin Najeriya, kakakin PDP, Debo Ologunagba, ya ce har yanzu Goodluck Jonathan dan jam'iyyar ne.
Goodluck Jonathan
Samu kari