Akwatin zabe
Rahotanni daga jihar Kuros Riba sun nuna cewa an halaka wani wakilin jam'iyya a wurin da ke kusa da rumfar zabe, kakakin yan sanda ta tabbatar da faruwar lamari
Kwamishinan yada labarai da wayar da kan INEC ya ce idan an kammala kada kuri’a a rumfuna, jami’in PO zai shigar da sakamakon a EC8A, sannan a tura da BVAS.
Hukumar INEC ta fitar da sanarwa, an ji abin da ya jawo aka fasa shirya zaben Gwamnoni a makon nan. Karar da aka shigar na zaben shugaban kasa ya jawo haka.
Jam'iyyar Labour Party (LP), tayi kira ga magoya bayan ta kan su tabbatar cewa, ƴan takarar ta kawai suka zaɓa a zaɓen gwamnoni na ranar Asabar mai zuwa...
Bayan dogon da akayi tun ranar Lahadi, an koma cibiyar tattara kuri'un zaben shugaban kasa dake gudana yanzu haka a birnn tarayya Abuja, unguwar Garki Area 8.
Hukumar zabe ta kansa mai zaman kanta wato INEC ta bayyana zaben sanata mai wakiltan Zamfara ta tsakiya da na mazabar Gusau/Tsafe a matsayin ba kamalalle ba.
Bayan kwashe sa'o'i a layi ana ka'da kuri'u, an kammala zabe a wasu runfunan zabe a fadin tarayya kuma tuni an kammala kirga kuma har sakamako sun fara fitowa.
A Kwantar Da Hankali, Ba'a Zubda Gari A Ɗebe Duka Daman Inji Tinubu Ya Gaya Wa Magoya Bayan Sa Na Legos Biyo Bayan Rashin Nasararsa a Legos din A Hannun LP
Mun gano cewar Hukumar Zabe Ta Kasa Wato INEC Ce Take Ƙir-ƙirar Ƙuri'un Shafcin Gizo-da-Koƙi Tana Yadawa da Wata Manufa Boyayyu Nata - Shugaban Labor Party
Akwatin zabe
Samu kari