Tsadar Mai
Rundunar sojin Najeriya ta yi magana kan jita-jitar juyin mulki inda ta tabbatar da cewa za ta ci gaba da kokari wurin kare martabar dimukradiyya a kasar.
Tsohon shugaban kasar Najeriya, Cif Olusegn Obasanjo ya nemo wa kasar hanyar fita daga matsalar tsadar kaya inda ya ce a nemi shawarar kasar Zimbabwe.
Yayin da aka fasa rumbun abinci a birnin Abuja, Ministar birnin Tarayya, Hajiya Mariya Mahmoud ta yi Allah wadai da bata garin da suka kai hari rumbun abincin.
Hukumar Kwastam a Najeriya ta sanar da cewa za ta sake raba kayan abinci musamman shinkafa a karo na biyu bayan rabon na farko a jihar Legas a makon da ya wuce.
Mafi yawan gwamnoni na korafi kan yadda suke samun jiharsu bayan tsohuwar gwamnati ta sauka, Gwamnan Abia ya magantu kan yadda ya samu tashi jihar.
Fasto Henry Ojo ya roki 'yan Najeriya su kara hakuri da halin da ake ciki inda ya ce idan har za a tsallake mulkin Buhari na farko to wannan mai sauki ne.
Yayin da ‘yan Najeriya ke kokawa kan farashin siminti a kasar, kamfanin Dangote ya sanar da kazamar ribar da ya samu a bangaren a karshen shekarar 2023.
Yayin da ake shan fama da tsadar abinci a Najeriya, Gwamnatin Tarayya ta yi magana kan lokacin da za ta fara rabon kayan hatsi na tan dubu 42 a jihar Neja
Yayin da ake fama da yunwa a Najeriya, kasar Ukraine ya farantawa 'yan kasar rai bayan ba da tallafin hatsi tan dubu 25 don rage matsalar yunwa da ake ciki.
Tsadar Mai
Samu kari