Tsadar Mai
Yayin da ake cikin mawuyacin halin tsadar rayuwa a Najeriya, hukumar Kwastam ta fara raba kayan abincin da ta kwace a yau Juma'a 23 ga watan Faburairu.
Wata Kungiya ta zargi gwamnonin jihohi da dakile shirin shugaban wurin inganta tattalin arzikin kasar don ganin ya tsaya da kafafunsa musamman a wannan yanayi.
Halin kunci a Najeriya ya fara sauya salo yayin da wasu matasa suka fito zanga-zanga a jihar Borno tare da yin barazanar shiga kungiyar Boko Haram.
Yayin da wasu 'yan Najeriya ke fatan a yi juyin mulki a kasar, Hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya ce rundunar za ta dauki mataki kan masu fatan haka.
Yayin da Gwamnatin Tarayya ke kokarin cire tallafin wutar lantarki, Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Gwamnatin da ta janye shirin a halin da ake ciki.
Gwamnatin jihar Kwara ta yanke hukuncin sake raba shinkafa ga marasa karfi yayin da ake cikin wani mugun yanayin tsadar rayuwa a fadin kasar baki daya.
Yayin da ake cikin wani hali a Najeriya, Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero ya shawarci hukumar Kwastam kan irin yadda suke dakile kayan 'yan kasuwa kan kwacen kayansu.
Shahararrren mawakinnan na Najeriya, David Adeleke wanda aka fi sani da Davido, ya shirya raba N300m ga gidajen marayu a fadin kasar nan. Ya fadi lokaci.
Tun bayan cire tallafin mai a Najeriya aka shiga wani hali a kasar, Ministan Tinubu ha fadi hanyoyin da suke bi don dakile matsalar wanda suka gada daga Buhari.
Tsadar Mai
Samu kari