Ummi Rahab

Yanzu-yanzu: EFCC ta damke kwamishinan Ganduje
Yanzu-yanzu: EFCC ta damke kwamishinan Ganduje

Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa almundahana, EFCC, ta damke kwamishinan aiyuka na musamman na jihar Kano, Mukhtar Ishaq a kan zarginsa da damfara. A wata takardar da mai magana da yawun hukumar EFC

An kama tsohon kwamishinan kuɗi a Kwara
An kama tsohon kwamishinan kuɗi a Kwara

Wata babban kotun tarayya da ke zama a jihar Kwara ta bukaci a tsare mata tsohon kwamishinan kudi na jihar, Ademola Banu a hannun hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan zargin wawurar wasu makuden kudi.

Yadda aka damfareni N68.9m - Tsohon minista
Yadda aka damfareni N68.9m - Tsohon minista

Kamar yadda yace, "ya sanar dani cewa akwai matukar riba a wannan lokacin. Bayan na gamsu, sai na siya hannun jari na N1.8m wanda ke wakiltar kashi 34 na dukkan jarin kamfanin. Ya sanar dani cewa yana fafutukar neman bashi da Firs

Kudin yanka: Malami ya damfari mabiyansa N4.3m
Kudin yanka: Malami ya damfari mabiyansa N4.3m

Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta gurfanar da wani malami mai suna Kabiru Adabayo gaba kotun majistare ta jihar Legsa a kan zarginsan da ake da damfara wani mabiyi mai suna Oluwadamilola Oyesomi naira miliyan hud da dubu dari uk

Online view pixel