Ummi Rahab
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa almundahana, EFCC, ta damke kwamishinan aiyuka na musamman na jihar Kano, Mukhtar Ishaq a kan zarginsa da damfara. A wata takardar da mai magana da yawun hukumar EFC
Hukumar yaki da rashawa tara da hana yiwa tattalin arziki zagon kasa (EFCC) ta gurfanar da shugaban kwamitin majalisar wakilai mai kula da hukumar habaka yankin Neja Delta, Nichold Mutu, a gaban wata babbar kotun tarayya dake Abu
Wata babban kotun tarayya da ke zama a jihar Kwara ta bukaci a tsare mata tsohon kwamishinan kudi na jihar, Ademola Banu a hannun hukumar yaki da rashawa ta EFCC a kan zargin wawurar wasu makuden kudi.
Wata kotun laifuka na musamman ta Ikeja a ranar Talata ta bada umarnin tsare Lere Fashola, mashiryin Esquire Nigerian Legal Awards a gidan gyaran hali a kan zarginsa da ake da damfarar kadar ta naira miliyan 20. Kamfanin Dillancin
Kamar yadda yace, "ya sanar dani cewa akwai matukar riba a wannan lokacin. Bayan na gamsu, sai na siya hannun jari na N1.8m wanda ke wakiltar kashi 34 na dukkan jarin kamfanin. Ya sanar dani cewa yana fafutukar neman bashi da Firs
Rundunar 'yan sandan jihar Legas ta gurfanar da wani malami mai suna Kabiru Adabayo gaba kotun majistare ta jihar Legsa a kan zarginsan da ake da damfara wani mabiyi mai suna Oluwadamilola Oyesomi naira miliyan hud da dubu dari uk