Labaran kasashen waje
Jirgin sama mai saukar ungulu ya fado a Uttarakhand, India, ya kashe mutum 7 ciki har da yarinya ‘yar shekara 2. Hukuma na gudanar da bincike a kai.
Bincike ne kadai zai bayyana dalilin hatsarin jirgin Air India da ya kashe mutum 241. Masana na zargin gazawar inji, karo da tsuntsaye, ko matsalar fuka-fukai.
Matuƙin jirgin Air India da ya yi hatsari ya aika saƙo na gaggawa, yana cewa jirgin ya rasa ƙarfin tashi. An ce jirgin ya yi hatsari tare da hallaka mutane 242.
A makonnan, ana ta yaɗa cewa sojoji sun hanɓarar da Gwamnatin Shugaba Paul Biya na ƙasar Kamaru, bincike ya nuna wannan labari ba gaskiya ba ne, karya ce.
An samu mutum daya tilo da ya tsira daga hatsarin jirgin Indiya mai dauke da fasinjoji 242. Vishwash Kumar Ramesh ya tsira ta wata kofar jirgin da ta bude.
Wata kotun majistare a Landan ta yanke hukunci kan Hamit Coskun da laifin tayar da fitina bisa ƙiyayya ga Musulmi, bayan ya kona Alƙur’ani a gaban ofishin Turkiyya.
A 2025, babbar sallah (Eid Al Adha) za ta kama ranar 6 ko 7 ga Yuni, kamar yadda aka sanar. Kasashe 5 da suka hada da Pakistan da India za su yi sallah a 7 ga wata.
Najeriya ta shiga cikin ƙasashe 10 mafi arhar man fetur a Afirka, yayin da Libya da Angola ke a kan gaba, duk da matsalolin makamashi da karancin tallafi.
Ana fargabar cewa mutum daya ya mutu yayin da jirgin sama ya faɗo a San Diego. An ce gidaje 15 sun kama da wuta yayin da motoci da dama suka kone kurmus.
Labaran kasashen waje
Samu kari