Labaran kasashen waje
Bill Gates zai ba da kyautar dukiyarsa tare da rufe gidauniyar BMGF a 2045. Ya ce zai sadaukar da dukiyarsa gaba daya domin ceton rayuka da kuma inganta su a duniya.
Isra'ila ta yi barazanar kai hari Iran kamar yadda ta yi wa Hamas da Hezbollah, bayan harin Houthi, kuma ta ce za ta iya kare kanta ba tare da taimakon Amurka ba.
Atiku Abubakar ya soki Bola Tinubu kan manufar kishin kasa, ya ce ya sayar da Escalade ya koma Innoson, kuma ya daina duba lafiya a ƙasashen waje.
Indiya ta kai hari Pakistan yayin da Pakistan ta ce ta harbo jiragen yaƙi 5. Indiya ta ce ta kai harin ne kan 'yan ta'adda, ikirarin da Pakistan ta karyata.
Khalifa Muhammadu Sanusi II ya isa kasar Tunusia domin hhalartar babban taron tattali na FITA2025. TYa samu rakiyar Sarkin Shanun Kano da Jarman Kano.
Hukumomin FBI da DEA da ke Amurka sun nemi karin kwanaki 90 don fitar da takardun bincike kan zargin Tinubu, amma Greenspan ya nemi a fitar da su cikin mako guda.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Aliko Dangote murnar samun matsayi a bankin duniya. Bola Tinubu ya ce mukamin da bankin duniya ya ba Dangote ya dace.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya ce Fafaroma Francis mutum ne mai saukin kai kuma cike da alheri, ya tuna kyautar hula da ya bashi a Vatican a 2020.
Abdullahi Ganduje ya kaddamar da shugabannin APC a Faransa, inda ya nemi goyon bayansu ga manufofin Tinubu. Haj. Amina ta nemi ba mazauna waje damar kada kuri’a.
Labaran kasashen waje
Samu kari