Labaran kasashen waje
Bincike ya nuna gaskiya game da rahoton kisan Iddo Netanyahu da raunata Ben-Gvir ƙarya. An gano cewa bidiyon da ake yaɗawa na gobara ne a Amurka, ba harin Iran ba.
Rundunar IRGC ta kasar Iran ta ba da sanarwar cewa ta kaddamar da hari mafi zafi kan Isra'ila tun farkon fara yaki. Ta bayyana cewa an kwashe sa'o'i ana kai hari.
Sojojin Isra'ila sun kashe limamin cocin Katolika, Pierre al-Rahi, a Lebanon. Fafaroma ya nuna alhini yayin da asarar rayukan fararen hula ke ƙaruwa.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin Najeriya ta sanar da cewa ta fara taimakon 'yan kasarta da ke son barin Iran yayin da yakin Gabas ta Tsakiya ke gudana.
Iran ta daki Tel Aviv da makaman linzami, mutane 2 sun mutu. Hezbollah ta daki makarantar yara yayin da Netanyahu ya lashi takobin kawo karshen mulkin Iran.
Amurka ta lashi takobin kaddamar da mugayen hare-haren da Iran ba ta taba gani ba a yau. Iran daita ƙi yarda da batun tsagaita wuta yayin da asarar rayuka ke ƙaruwa
Rundunar sojin Isra'ila ta bayyana cewa, da safiyar ranar Talata, ta gano cewa Iran ta harbo mata makamai masu linzami kuma tuni dakaru suka fara kokarin kakkabo su.
Mayakan kungiyar Hezbollah da ke kasar Lebanon sun yi wa dakarun sojojin Isra'ila kwanton bauna yayin da ake ci gaba da fada. Sun lalata kayan aikinsu.
Amurka ta nuna damuwa kan wasu hare-hare da Isra'ila ta kai kan kasar Iran. Hare-haren sun jawo alakar manyan kawayen guda biyu na iya samun matsala.
Labaran kasashen waje
Samu kari