Labaran kasashen waje
Mojtaba Khamenei ya zama sabon Babban Jagoran addini na kasar Iran. Nadin sa sako ne ga Trump cewa Iran ta zabi yaki da daukar fansa maimakon mika wuya.
An kai harin bam ofishin jakadancin Amurka a Norway. Yan sanda na bincikar ta'addanci yayin da aka ƙarfafa tsaro ga Yahudawa sakamakon yaƙin Iran.
Isra’ila ta kaddamar da hare-hare a kudancin Lebanon, inda ta nufi dakarun Quds na Iran. Firaminista Netanyahu ya yi alkawarin "abubuwan mamaki" a yakin.
A labarin nan za za a ji cewa kasar Switzerland na ganin yakin da Amurka da Isra'ila suka kaddamar a kan Iran zai iya ruguza tsarin mutunta kasa da kasa.
Trump ya yi kakkausar suka ga Burtaniya kan tura jiragen ruwan yaƙi zuwa Gulf. Starmer ya kare matakinsa na hana Amurka amfani da sansanonin soji a yaki da Iran.
Sakataren Majalisar tsaron Iran, Ali Larijani ya bayyana cewa Amurka ta yi tsammani za ta ci banza ne a lokaci guda ta gama da Iran amma sai ta ga akasin haka.
An samu rarrabuwar kawuna tsakanin shugabannin Iran bayan kisan Khamenei. Masu tsattsauran ra'ayi sun soki matakin Pezeshkian na neman sulhu da ƙasashen Gulf yanzu.
Dakarun sojojin Isra'ila sun sanar da cewa sun murkushe wasu muhimman jiragen yaki na kasar Isran da wani jerin hare hare da suka kai birnin Tehran.
Kasar Qatar ta bayyana cewa ha za ta yarda da irin hare-haren da Iran ke kai wa cikin yankinta ba, ta tura wasiku biyu ga Majalisar dinkin duniya.
Labaran kasashen waje
Samu kari