Fittaciyar Jarumar Kannywood
Kungiyar masu shirya fina-finan Hausa ta Najeriya, MOPPAN ta sake korar jarumar Kannywood, Rahama Sadau, sakamakon wallafa zafafan hotunan ta a dandalin sada zu
Masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ta dauki dumi tun bayan bayyanar hoton jaruma Rahama Sadau sanye da kaya da ke nuna wani bangare na jikinta.
Wasu sabbin hotunan jarumar Kannywood, Rahama Sadau ya bar baya da kura sakamakon yadda aka bude bayan doguwar rigar nata wato dukka bayanta ya kasance a waje.
Wasu bata gari karkashin fakewa da zanga-zangar #EndSARS sun fasa shagunan mutane a garin Kano ciki har da shagon Mansura Isah, tsohuwar jarumar Kannywood.
Jarumar Kannywood, Rashida Abdullahi wacce aka fi sani da Rashida Maisa’a ta ce ita fa ba matar yara ba ce, don haka yara su guji cewa suna son ta da aure.
Fitacciyar jarumar nan ta masana’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, Nafisa Abdullahi, ta saki wasu sabbin zafafan hotunanta tsaye a gaban motarta.
Daya daga cikin babban abu a duniyar nan mai girgiza zukatan jama'a shine mutuwa, duk da kuwa an san dole ne kowa ya dandanata. Babu shakka kowa sai ya dandana.
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Maryam AB yola, ta fitar da sanarwa a shafinta na Instagram inda tace ta bar masana'antar Kannywood kuma ta daina fim.
Falalu Dorayi, jarumi kuma furodusa na masana'antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood ya bayyana marigayiya Fadila Muhammed a matsayin jaruma mai kirki.
Fittaciyar Jarumar Kannywood
Samu kari