Femi Gbajabiamila
Godswill Akpabio ya sanar da Sanatocin da su ka samu shugabancin kwamitoci na musamman. Za a ji Sanatocin da suka samu shugabancin kwamiti a rabon da aka yi.
Muhammed Adamu Bulkachuwa ya dumfari kotu saboda a tsaida hukumomi daga bincikensa bayan ya nemi ya jefa mai dakinsa watau Zainab Bulkachuwa a cikin matsala.
Za a ji an tsaida magana game da kujerar shugaban masu rinjaye da masu tsawatarwa. Daga PDP ana maganar Aminu Tambuwal, Sanata Irete Kolo Kingibe da Abba Moro.
Majalisa ta dawo daga hutun sallah yau, abin da ya rage shi ne rabon mukamai da kwamitoci. Babu sabo ko tsohon ‘dan majalisa wajen neman shiga kwamiti mai kyau
Jigon jam'iyyar APC, Tein Jack-Rich ya musanta zargin da ake yi na cewa ya bai wa Gbajabiamila cin hancin kuɗaɗe N500 domin a sanya shi cikin ministocin Tinubu.
Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya samu kyakkyawar tarba bayan ya dawo gida Najeriya daga birnin Landan. Mangan ƙusoshin gwamnati sun je tarbarsa a jihar Legas.
Femi Gbajabiamila ya ajiye muƙaminsa na ɗan m Majalisar Wakilai domin karɓar aikin shugaban ma'aikatan fadar shugaban ƙasa da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naɗa.
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle, ya mayar da martani kan abinda ya kira da bita da kullin siyasa da ya ce sabon gwamna, Dauda lawal na yi masa.
Tsohon shugaban majalisar wakilai, Femi Gabajabiamila, ya yi murabus daga matsayin mamban majalisar wakilan tarayya don komawa aiki shugaban ma'aikatan Tinubu.
Femi Gbajabiamila
Samu kari