Femi Fani Kayode
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta tsananta tsaro a farfajiyar fadar sarkin Shinkafi, Alhaji Muhammad Makwashe, don tabbatar da ingantaccen tsaro ga sarkin.
Masarautar Shinkafi da ke jihar Zamfara ta ce ba gudu ba ja da baya, cewa ba za ta iya janye sarautar da ta bai wa tsohon ministan sufuri, Femi Fani-Kayode ba.
Nadin sarautar Femi Fani-Kayode ta jawowa Sarki matsala a Shinkafi. Lamarin ya kai har Sarkin Gabas Shinkafi ya ajiye rawani saboda an nada Kayode Sadauki.
Fani-Kayode, FFK ya fito ya yi magana, ya ce Aisha Buhari ta wuce a wulakantata. Kayode ya ce rigimar Hadiman Aisha Buhari ya nuna Buhari ya rasa iko da kasa.
Sai dai, gwamnonin jihohin Najeriya sun nuna adawarsu da rashin amincewarsu a kan zartar da dokar da Buhari ya yi, lamarin da ya sa su ke yanke shawarar tuntuba
Femi Fani-Kayode ya shiga Nollywood, ya fara yin wasan kwaikwayo. FFK ya bayyana ne a cikin wasan ‘Silent Prejudice’ tare da tsohuwar Mai dakinsa.
Femi Fani-Kayode ya ki zuwa kotu wajen shari’ar badakalar Dala biliyan 2.1. Hujjar sa shi ne kotu ba ta zauna a ranar da ta sa kwanaki ba don haka bai san da wannan zama ba.