Ma'aikatar Ilimin Najeriya
Karamin ministan ilimi Najeriya ya sanar da batun shirye-shiryen dawowa makarantu da ma’aikatarsa ke yi, koda dai bai bayar da takamaiman rana ba yace zaa bude.
Gwamnatin tarayya ta aminta da gina sabbin kwalejin kimiyya da fasaha a jihohi 16 na kasar nan. Ministan ilimi, Mallam Adamu Adamu ne ya bayyana hakan a ranar Alhamis yayin jawabinsa a taro na 64 na kungiyar ilimi ta kasa da...
Farfesa Abiodun Ogunyemi, shugaban kungiyar ASUU kuma tsohon farfesa a jami'ar Nnamdi Azikiwe(Unizik), Awka, a jihar Anambra, da Farfesa Ikenna Onyido sunce wasu jami'oin Najeriya basu kai yadda ake kuranta su ba
Majiyar Legit.ng ta ruwaito kungiyar tana cewa dama fa ba wai ta janye yajin aikin na dindindin bane haknan, sai data shimfida sharadin cewa janyewar wucin gadi tayi, kamar yadda shugabanta, Biodun Ogunyemi ya bayyana.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari jagoranci zaman majalisar zartarwa da aka yi a ranar Laraba 24 ga watan Oktoba a babban dakin taro dake fadar shugaban kasa babban birnin tarayya Abuja, kamar yadda aka saba kowanne wata.
NAIJ.com ta ruwaito haidimin Ministan akan kafafen watsa laabru, Israel Ibeleme yace tattaunarwa da ake gudanarwa a yanzu haka a Geneva, da kuma shawarwarin da za’a yanke a can, zasu taimaka matuka wajen ganin gidauniyar ta amfani