Gwamnatin Najeriya
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ce an kama wasu ƴan siyasa bisa zargin tallafawa zanga zanga ɗa N4bn a Abuja da wasu jihohi.
Mataimaki na musamman ga shugaban kasa Bola Tinubu kan harkokin sadarwar zamani, Olusegun Dada, ya lissafa muhimman shirye shirye 11 na gwamnatin tarayya.
Hukumar tattara kudaden shiga da kasafin kudi (RMAFC) ta yiwa Sanata Shehu Sani martani kan albashin sanatoci. RMAFC ta jero kudaden da ake turawa 'yan majalisar.
Matasan APC sun ga rashin dacewar zanga-zangar adawa da manufofin gwamnatin Bola Tinubu na kwanaki 10, inda ta shirya tattakin goyon bayan shugaban kasa.
Shugaba Bola Tinubu ya sanya hannu kan dokar albashi da alawus na ma’aikatan shari’a. A watan Yuni ne majalisar dattawa ta amince da karin kashi 300 ga alkalai.
Tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari da Goodluck Jonathan sun isa fadar shugaban kasa domin tattaunawa a zaman majalisar magabata na kasa tare da Bola Tinubu.
Alhaji Tanko Yakasai da Farfesa Auwalu Yadudu sun bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sake nazari sosai kan batun canza tsarin mulkin Najeriya.
Kungiyar manyan ma'aikatan gwamnati sun yi barazanar daukar mataki kan gwamnonin da su ka ki fara aiwatar da sabon mafi karancin albashi ga ma'aikatansu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da Esther Walson-Jack a matsayin sabuwar shugabar ma’aikatan gwamnatin tarayya, yayin da Yemi-Esan ta kammala nata aikin.
Gwamnatin Najeriya
Samu kari