Yan bindiga
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa wasu 'yan bindiga sun harbe wani matashi mai shekara 27 a Osisioma, Abia, sannan suka sace kanwarsa kafin bikin aurenta.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani babban alkali a jihar Bayelsa. 'Yan bindigan sun sace alkalin ne a cikin birnin Yenagoa babban birnin jihar.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun hallaka tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Benue. Ƴan bindigan sun hallaka tsohon shugaban ne a wani farmaki da suka kai.
Gwamnatin jihar Kebbi ta tabbatar da barnar da 'yan bindiga suka yi a wasu hare-hare da suka kai. Mataimakin gwamna ya ziyarci kauyukan dan yi musu jaje.
Wasu majiyoyi sun tabbatar da cewa akalla mutane 24 sun mutu bayan wata budurwa 'yar kunar bakin wake ta tarwatse a wajen cin abinci a Konduga, Jihar Borno.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da bindigogi sun farmaki wasu kauyuka a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka mutane tare da kona gidaje masu yawa.
Gwamnatin Sokoto ta ce sulhu da 'yan bindiga dabarar tsaro ce, ba wai jin tsoro ba; tana fatan dawo da zaman lafiya da tattalin arziki a yankunan da abin ya shafa.
Harin da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Mangu ya yi sanadin mutuwar mutum 15 a Filato. An ce an bi mutane har gida aka rika kashe su.
Wasu rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ‘yan bindiga sun sace limamin Fangaltama da wasu mutum biyar a wani mummunan hari a jihar Zamfara.
Yan bindiga
Samu kari