Yan bindiga
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani harin 'yan bindiga a jihar Katsina. Sojojin sun samu nasarar ne bayan sun yi bata kashi da miyagu.
Kungiyar dattawan Arewa ta mika bukatunta ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinuvu kan matsalar rashin tsaro. Ta nuna cewa akwai bukatar a ayyana dokar ta baci.
Gwamna Dauda Lawal Dare ya jero wasu dalilai da suka hana shi samun damar kawo karshen rashin tsaro a jihar inda ya ce a cikin mako biyu zai iya dalike matsalar.
Dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam'iyyar LP a 2023, Yusuf Datti Baba-Ahmed, ya taso Nasir El-Rufai a gaba kan zargin da ya yi wa gwamnatin Bola Tinubu.
Wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun yi awon gaba da wani basarake a jihar Kogi. 'Yan bindiga sun sace basaraken ne lokacin da yake kan hanyar dawowa daga taro.
’Yan daba sun tarwatsa wani taron tsaro a Katsina, sun kai hari kan mahalarta da ’yan jarida, yayin da masu shirya taron suka zargi gwamnati da hannu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya ba da umarnin a sake duba ayyukan samae da tsaro a jihar Katsina. Ya umarci a kara sayo kayan aiki ga jami'an tsaro.
wasu 'yan bindiga dauke da makamai sun kai hari wani masallaci a jihar Kwara yayin da ake sallar Isha. Sun kashe wani mutum mai suna Alhaji Dahiru.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa al'ummar jihar Sokoto sun yi zanga-zanga game da hare-haren yan bindiga bayan sace sarki da limaman gari.
Yan bindiga
Samu kari