Yan bindiga
Akalla mutum biyu sun rasa rayukansu yayinda akayi awon gaba da mutane 50 yayinda yan bindiga suka kai hari Unguwar Gimbiya dake karamar hukumar Chikun a jihar.
'Yan bindiga da suka addabi yankunan karamar hukumar Munya ta jihar Niger suna tirsasa mazauna yankin wurin ba su fakitin sigari da sunkin wiwi domin fansa.
A kalla fasinjoji 15 ne miyagun da ake zargin mayakan ta'addanci ISWAP ne suka sace a Borno. Wata majiya ta sanar da cewa an sace su ne Damboa da ke jihar.
Ministan shari'a kuma natoni janar na tarayya, Abubakar Malami, ya ce masu garkuwa da mutane a yanzu an ayyana su a matsayin 'yan ta'adda tare da 'yan bindiga.
Iyalan alkalin kotun shari'a ta jihar Katsina, Shehu Yakubu, sun yi kira ga hukumomin tsaro da su veto alkalin wanda aka yi garkuwa dashi tun kwanaki 27 a baya.
Franka Mba, mai magana da yawun rundunar 'yan sandan Najeriya ya ce an cafke masu hannu a kai farmakin masallaci na jihar Neja. Suna daga cikin 'yan gidan yari.
Wasu 'Yan bindiga sun kai wa 'yan sandan jihar Zamfara wasika, inda suka bayyana musu cewa, lallai za su kawo hari jihar nan ba da dadewa ba a kan wasu coci.
Jami’an hukumar ‘yan sandan Najeriya sun kama mutane 32 da ake zargin sun aikata laifuka daban-daban, ciki har da garkuwa da mutane, fashi da makamai, sumogal.
Kungiyar manoma ta Agbekoya da ke Najeriya a jiya ta koka kan yawan yunwa, rashin aikin yi da rashin tsaro da ya addabi kasar nan inda ta yi kira ga Buhari.
Yan bindiga
Samu kari