Yan bindiga
Miyagun 'yan bindiga sun kai mummunan hari wani yankin jihar Imo, sun fille kan wani tsoho mai shekaru 65 daga bisani suka rataye kansa a kan wata bishiya.
Halin da arewa take ciki musamman arewa ta yamma ya zama babban abin damuwa da zubda hawaye, domin rayuwar al'umma a wannan yanki ta zama ba abakin komai ba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ɗaya daga cikin jihohin dake fama da rikice-rikice, yace nan ba da jimawa ba gwamnatinsa zata kawo ƙarshen matsalar.
A kalla mutum hudu ne suka rasa rayukansu yayin da wasu masu tarin yawa suka jigata bayan 'yan ta'adda sun bude wa 'yan biki wuta a jihar Kaduna, su kashe 4.
Wasu mazauna jihar Zamfara sun bayyana rashin jin dadinsu ga yadda 'yan bindiga suka addabi yankinsu. Sun nemi gwamnati ta kawo musu tallafin gaggawa a yankin.
A ranar Lahadi, gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da bude wasu makarantun firamare da sakandaren jihar daga ranar Litinin, 17 ga watan Janairu bayan rufe su.
Tsagerun yan bindiga sun farmaki kauyen Kulho a karamar hukumar Masegun ta jihar Neja inda suka yi garkuwa da mutane 15, rundunar yan sanda ta sanar da haka.
Mazauna yankin Nahuche da ke karamar hukumar Bungudu ta jihar Zamfara a ranar Lahadi sun yi zanga-zanga a Gusau inda suka bukaci hukumomi da su tsananta tsaro.
Daruruwan jama'a mazauna yankin Damari da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna suna gudun hijira bayan 'yan ta'adda a babura sun kutsa yankunan su.
Yan bindiga
Samu kari