Yan bindiga
Rahoto ya shaida mana cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai hari yankin jami'ar tarayya dake Lafiya a jihar Nasarawa, sun samu nasarar sace wasu ɗalibai hudu.
Ana samun bayanai akan yadda ‘yan bindiga suka kai farmaki wasu anguwanni da ke cikin karamar hukumar Shiroro a cikin jihar inda suka halaka fiye da mutane 13 a
'Yan ta'adda sun tare mota dauke da fasinjoji 14 daga Uyo, a jihar Imo inda suka kwashe matafiya zuwa jihar Legas. Lamarin ya faru a ranar Talata a Obiohuru.
Shugaban karamar hukuma a jihar Neja, ya bayyana yadda 'yan bindiga suka hallaka wasu mutane a masallaci, a wani yankin da yake shugabanta a jihar ta Neja.
Wasu miyagun yan bindiga sun kai harin da ake tsammanin na ɗaukar fansa ne a kauyuka biyu dake jihar Neja, sun kashe mutane da yawa, kone kauye baki ɗaya .
Farfesa Umara Babagana Zulum, Gwamnan jihar Borno ya ce mayakan ta'addanci ISWAP sn fi na Boko Haram miyagun makamai, don haka dole a dakile su da gaggawa.
Bayan kwanaki da harin da yan bindiga suka kai jihar Zamfara, FG ta tura wakilai domin jajantawa gwamnatin jihar bisa wannan mummunan ta'addanci da ya auku.
Wasu tsagerun yan bindiga da ake zaton Fulani ne su yi mummunar barna a sabon harin da suka kai jihar Filato, mutane akalla 17 aka tabbatar sun mutu a harin.
Gwamna Bell Matawalle na jihar Zamfara ya ce daga cikin dalilan da suke assasa wutar ta'addanci akwai kyale 'yan bindigar da 'yan ta'adda da ake yi ba hukunci.
Yan bindiga
Samu kari