Yan bindiga
Tsageru sun halaka mutane da dama a yayin wani hari da suka kai sabuwar kasuwar shanu ta Abia da ke Omumauzor, karamar hukumar Ukwa West da ke a jihar Abia.
‘Yan bindiga sun halaka mutum daya tare da garkuwa da mutane 10 yayin da suka kai farmaki tashar jirgin kasa da ke Ajaokuta, Jihar Kogi a ranar Litinin, Vanguar
Tsohon kwamishinan labarai na jihar Zamfara, Alhaji Ibrahim Danmaliki ya koka bayan wasu yan bindiga da ba a san ko su waye ba sun farmaki gidansa da ke Gusau.
Gwamnatin jihar Katsina ta bayyana haramta ayyukan 'Yan Sa Kai' a jihar saboda daukar doka da suke dauka a hannunsu. An kuma bayyana wadanda aka yarda dasu.
Wazirin Katsina, Farfesa San Lugga ya koka kan cewa yawan farmakin da yan bindiga ke kaiwa ya yi sanadiyar rufe makarantu a kananan hukumomi takwas na Katsina.
Wasu tsagerun yan bindiga sun biyo dare sun buɗe wa wasu jami'an yan sanda wuta a jihar Ebonyi ranar Litinin, rahoto ya bayyana cewa mutum uku sun mutu a harin.
Yan bindiga sun yi garkuwa da wani jami’in kwastam da wasu mata shida a karamar hukumar Tsafe da ke jihar Zamfara, sun nemi a biya naira miliyan 10 kudin fansa.
Wasu yan ta'adda da duka yi yunkurin sace daraktan kuɗi na ma'aikatar kuɗi ta jihar Zamfara, sun yi awon gaba da iyalansa mutumu uku da daddaren jiya Lahadi.
Mata uku masu juna biyu sun haihu a daji yayin kokarin guduwa daga farmakin da ‘yan bindiga suka kai kauyakun su da ke Karamar Hukumar Magama cikin Jihar Neja.
Yan bindiga
Samu kari